Alamomin PID (Pelvic Inflammatory Disease)
- Ciwon ƙasan ciki ko ƙugu
- Zafi yayin saduwa
- Zubar jini ba a lokacin al’ada ba
- Fitar ruwa daga farji mai wari ko canjin launi
- Zafi yayin yin fitsari
- Zazzabi da kasala
- Ciwon baya ko ƙasan kugu
Alamomin Trichomoniasis
- Yawan zubar farin ruwa daga farji, wani lokaci rawaya/koraye kuma mai wari
- Ƙaiƙayi ko kaikayi a farji
- Ƙuna ko zafi yayin fitsari
- Zafi yayin saduwa
- Ja ko kumburin farji
- Wasu mutanen nasu baya nuna wasu alamomin
⚠️ Muhimmi bayani: Cutan PID na iya zama sakamakon wasu STIs kamar chlamydia ko gonorrhea, yayin da trichomoniasis ke haifar da ita Trichomonas vaginalis. Alamomi kaɗai ba su isa a tabbatar da su ba; ana buƙatar gwajin likita kafin a tabbatar
Idan kana fama da wadannan cututtukan ko wadannan alamomi ga shawarar hanyar neman waraka.
Kulinjan kwano uku
Katala kwano 5
Goga masu kwano 5
Kanunfari kofi 1-2
Girfat rabin kwano
Kinba kofi 1
________________''''''''''_"""""'''''''''''
Shammar kwano 1
Citta rabin kwano
Naa naa kwano1
Kur Kur kwano 1½
Yansun kwano 1
Sai ahade waje ɗaya arika diban karamin cokali ana sha,ko ana dafawa aruwa ana sha da zuma In Sha Allah za'a warke YAYA ZAMU GANE ALAMOMIN WADANNAN CUTUKA?

No comments:
Post a Comment