🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Sunday, 30 August 2026
Addu'a domin lalata sihir,da shafar jinnu,ko sammu,ko yawan mafalkai
Isan kana fama da yawan matsalolin da basajin maganin ko da shafar alajnune ko sihir ko hasaada ko yawan damuwa ko mafalkai naban tsoron
Karika karantar wannan addu'a,ko karika rubutawa kana sha ko kana yawan kallonta kawai zakaga ikon Allah kwarai da gaske.
Domin Allah yana taimakawa asamu mafita daga dukkan matsalolin dake damun ka,kuma tana lalata sihir,da kone Shaiɗanun aljanu kana bila karin bayani shiga cikin Link dake kasa
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment