🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Wednesday, 2 September 2026
ALAMOMIN CIWON SANYI DA INFECTION DA KUMA MAGANIN
ALAMOMIN CIWON SANYI DA INFECTION DA MAGANI
Idan kana fama irin wadannan matsaloli ga shawara
Wasu daga cikin alamomin ciwon sanyi da kuma cutan infection
🤧 Ciwon sanyi
Daga cikin alamomin da gasu kamar haka:
Atishawa da majina
Toshewar hanci
Tari
Ciwon makogaro
Ƙananan zazzabi
Ciwon kai da kasala
🦠 Infection (kamuwa da ƙwayoyin cuta)
Zazzabi mai yawa ko jin sanyi/ƙara
Gajiya da rauni sosai
Ciwo ko kumburi a wani sashe na jiki
Wani lokaci majina mai kauri/pus
Zafi ko kaikayi a wurin da infection yake
Canjin fitsari, tari, ciwon ciki, ko sauran alamomi gwargwadon inda infection ɗin yake.
Wank Muhimmin sako kamar haka: Ba duk infection ne ke buƙatar antibiotic ba; virus ma na iya haifar da infection.
Zaka samo goga masu
Kulinjan
Pasakwari
Sauyar zogale
Girfat
Kinba
Katala
Citta
Masoro
Tafarnuwa
Kanunfari
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment