Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Wednesday, 2 September 2026

DIABETES INSPIDOS DA KUMA MAGANI

DIABETES INSPIDOS )(سكر الكاذب)

Alamomin ciwon suga kafin yazama asalin ciwon, سكر الكاذب (Diabetes insipidus) ba shi ne ciwon sukari na jini (Diabetes mellitus) ba.

A takaice, سكر الكاذب matsala ce da ke sa mutum:

  • 💧 Yawan jin ƙishirwa sosai
  • 🚽 Yawan yin fitsari mai yawa, har da dare
  • 💦 Fitsarin yana iya zama mai laushi sosai (dilute)
  • 😴 Gajiya ko rauni saboda rashin ruwa
  • 🥵 Rashin ruwa a jiki idan ba a sha ruwa sosai ba

Muhimmi: Ba wai sugar yana da yawa a jini ba ne. Yawanci matsalar tana da alaƙa da hormone ADH/vasopressin ko yadda ƙoda ke amsa wannan hormone.

Ga shawarwari hanyoyin neman magani 

GANYAN shuwaka

Habbatusauda 

Habbaturashad 

Hulba 

Kanufari 

Garahuni 

Yadiya 

Danya

Sai atafasa arika sha .

Ko wannan hanya 

Asamo kaucin ɗorawa 

Yadiya 

Sassaken danya

Garahuni 

Sai adafa arika sha in Sha Allah za'a samu waraka.

Hanyar na uku 

Katala  

Lemun tsami 

Sassaken danya

Kanufari yaji sosai

Garahuni 

Shuwaka

Gujjiya 

Garin ya'yan kalgo 

Kashe shen rama 

Garin marke 

Sai arika dafawa ana sha har asamu waraka anayi ana kuma yin gwajin lokacin bayan lokacin in Sha Allah za'a warke daga type one da two 1,2



No comments:

ziyarci babban Shafin mu