🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Sunday, 30 August 2026
SHAFIN SHAIƊANUN ALJANU DA SIHIR,SAMMU MAITA
Shafar shaidanun aljannu,
Maita,sihir,sammu, kamun baka
Aljani mai naci
Yawan wasi wasi
Yawan damuwa
Yawan ko kwanto
Ayi amfani da wannan haɗin
Man ZAITUN,datafarnuwa,citta nAa naa
Sai asoya su,bayan ansoya ansauke sun huce,sai atace bayan antace sai akawo man gelo, turaren miski ja, turaren za'afaran, turaren wardi,sai ayi masu ruqya acikin tare da ayatu shifaa, ayoyin karya sihir.
Sai arika Shafawa
Sihir wanda yajima ana saka ƙaramin cokali acikin madara asha.
Ana iya yin turaren dashi don bakaken aljannu,da kore daga jikin ɗan Adam ko gida.SHAFIN SHAIƊANUN ALJANU SADIDAN
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment