🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Sunday, 30 August 2026
BABBAKA JINNU DA KUMA HALLAKA SU da miyagu
Idan kana bukatar haɗa maganin da yake azabtar da Shaiɗanun aljanu kuma ya hallaka su kahada wannan haɗin kaje kasamo Ganyan Lallai cokali 10
Garin bakar Kanwa cokali 5
Barkono kwara 5
Garin Kuka cokali 5
Gishiri cokali 5
Suga fara cokali 5
Tokar tsakiyar murhu cokali 5
Sai ahada adaka ana wanka da hayaki in Sha Allah za'a samu waraka da iznin Allah Domin BABBAKA aljanu da lalata sammu
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment