Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Sunday, 30 August 2026

CUTAN MAFITSARA (PROSTATE ENLARGEMENT)

wannan haɗin maganin yana magance ciwon mafitsara wato prostate enlargement 
Za'a samo goruba dayawa adandake bayan,sai atafasa ta sosai bayan ansauke sai atace ta asaka zuma asha,bayan ansha sai asha ruwan tumatur wannan idan akayi hakuri ana amfani dashi 

Yana kawar da wannan matsala da iznin Allah PROSTATE ENLARGEMENT,CUTAN MAFITSARA

No comments:

ziyarci babban Shafin mu