Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Sunday, 30 August 2026

MAGANIN CIWON SANYI KOMAI DADEWAR SA KO KUMA YAKAI SHEKARA NAWA GA MAFITA

Na ɗaya 
Za'a samo SHAMMAR,yansun,girfat, kulinjan,naa naa,arar,magarya,runhu,marke,citta, wurshi 
Maganin sanyi,da daukewar sha'awa,da yawan kasala,sanyin mara,sanyin kashi, rashin kuzari MAGANIN SANYI DA KARA KARFIN NAMIJI

Sai ahada su arika diban babban cokali ana sha sau biyu arana,ko kuma sau uku 

Ko ƙaramin cokali safe da yamma in Sha Allah za'a samu waraka.

No comments:

ziyarci babban Shafin mu