Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Sunday, 30 August 2026

SHAFAR JINNU KO SAMMU KO SIHIR YA HAƊA DA CUTAR HASSADA

Idan kana fama da irin wadannan matsaloli kuma karasa maganin bayan tsawon lokacin.

Ga mafita akai in Sha Allah 
Kasamo shammar,kasamo wur shi 
Sai kahada karika yin shayi kana sha.

Kasamo wurshi karika yin turaren sa.

Kasamo alkalin goma ka haɗa da man habbatusauda da miski karika shafa wa, ajikin ka kana turare da wani.

In Sha Allah wannan haɗin yana kawar da irin wadannan matsaloli da iznin Allah.Shafar jinnu ko sammu ko jifa

No comments:

ziyarci babban Shafin mu