Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Sunday, 13 September 2026

MAGANIN BASUR KODA YAYI TSIRO DA KUMA FITOWAR DUBURA GA SHAWARA

Kana fama da basur mai tsiro?
Ko kana fama da yawan kumburin ciki?
Koko duburar ka tana fitowa ta waje?
Koko duburar ka tayi kana nan kurage?
Koko gefenta yana kumbura?
Kana bayan gida kanajin zafi?
Koko tana maka kaikayi?

To indai kasan bawai kana yima wani goho bane ba 🔏

Ga maganin ɗorawa sabon sassaka adafa arika sha anayin Sid Barth arika zama.

In Sha Allah zaka warke.

Na biyu kuma ana amfani da arrabi arika dafawa ana sha 
Wani ana hada sa dazuma anayi insating nasa ana shafawa amma zuman yazama mara hadine shima zaka warke tas in Sha Allah.

Sai na karshe 
Man juda 
Sassaken wurshi 
Garin habba 
Man gelo nagida mara hadi 
Man habbatusauda 
Man ZAITUN 
Man tafarnuwa 
Lakan mai ko man Shafawa mai laushi
Akwai wasu muhimman bayanai daga magungunan da muka jarraba ko muka bada shawarar aka jarraba aka samu nasara awannan Link dake kasa 
👇
https://dagaabindamukajarraba.name.ngMaganin basur mai tsiro da kuma fitowa dubura
Sai kanarka su waje daya baya yahade kasauke kaaje daya fara hucewa kamayar ama zubi 

Sai karika yin insating dinsa kana shafawa kayi matsi kana Shafawa in Sha Allah basur mai tsiro ko fitar baya ko haihuwar akayi dashi zaka warke tas da iznin Allah.

Amma Alok da kake yin maganin kada kabari kanayin bayan gida mai karfi,
Idan yarone kada abari yana dadewa akan fo.
Sannan zaka iya hada hulba cokali biyu sanamanki cokali ɗaya sai karika sha a diban karamin cokali kana sha a koko ko shayin babu madara.

Yan uwa muna bukatar taimakon ku akoda da ku danna mana wannan Link domin anyi mana alkawarin za'a bamu talla amma akwai adadin da ake bukata na jama'a masu ziyara a wannan shafi namu mai albarka 
👇
https://algerianchemist.com.ng

No comments:

ziyarci babban Shafin mu