Full-Width Version (true/false)

Breaking

๐Ÿ“ฑ BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaษ—in Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ษ—auke shi a matsayin maye gurbin binciken ฦ™wararren ma'aikacin lafiya ba.

Wednesday, 16 September 2026

Idanunka yayi ja,koko kana ganin hazo hazo,koko irin wannan ciwon da akeyi ๐Ÿ‘️๐Ÿ‘€ kajarraba ba kai tsaye ๐Ÿ‘‡

Maganin ciwon idanuwa
Matsalar data shafi idanu insha ALLAH idan akayi acikin nasara da taimakon Ubangiji ana iya samun waraka.
_______________________________________

Akwai hanyoyin guda biyu 
Tafarko:
Za'a samo kwallin ismudi.
Za'a samo ruwan zam zan
Sai ayi masa ruqya 
Azuba a wani wuri ko arage kwallin awani waje sai ayi amfani da kwalbar maganin azuba ruwan zam zam din sai arika digawa 

Idan aka diga sai adan kwanta ayi barci 

Amma bayan anhada a bashi alal akalla awa uku -4. Sannan afara amfani dashi 
 
Ko asamo robar maganin asibiti awanke ayi amfani dashi.

Sannan za'a iya samun kusdul Hindi bahar,da man habbatusauda #kalamu_rusul ana sha baban cokali bayan cin abinci ayi na kwana 3-5-7 

Hanya ta biyu.
Ana bukatar za'a samo waษ—annan abubuwan kamar haka:
 
(1)#Ismudi #Ja ko baฦ™in asalin mai kyan wanda aka haษ—a shi da zaafaranil asfahani.

(2) Ruwan zamzam

(3) Kusdul hindil bahari

(4) ฦŠariku Shifa'a

(5)Goga masu

(6) Kaninfari

Yadda za'a haษ—a shine:
Za'ayi ma zamzam ษ—in ruqya, bayan haka za'a samu robar karamar 100m sai ahadda ismudi,da zamzam ษ—in.

Idan za'a kwanta barci sai aษ—iga ษ—an kaษ—an a idanun.

Kusdul hindil bahari sai adebi ฦ™aramin cokali ษ—aya a jika a ruwan swan water ta tsakiya,sai arika shan kaษ—an kaษ—an har ya kare.

ฦŠariqu Shifa'a,da gaga masu,da kanin fari kowanne cokali daya shima za'a jika a robar swan water ta tsakiya,bayan ya jika za'a tace arika shan marfi Uku sau biyu arana ko Uku.

Insha Allah wannan yana taimakawa wajen kawar da wasu matsalolin ciwan idanu kamar yadda muka jarraba, kuma Allah yabamu nasara gaggaruma akai.

Allah yabamu dacewa.
Idan kana bukatar ฦ™arin bayani,ko shawara ko maganin yi amfani da wannan Link dake kasa 
๐Ÿ‘‡

https://dagaabindamukajarraba.name.ng

No comments:

ziyarci babban Shafin mu