Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Thursday, 3 September 2026

MAGANIN SHARRIN MUTANEDA SHAIDANUN ALJANU

MAGANIN SHARRIN MUTANE

DA SHAIDANUN ALJANU

ABUBUWAN DA ZA A SAMO

1. Ganyen Tunfafiya wanda ya fado kasa da kansa

2. Garin Kuka


3. Hawainiya busassha


4. Garin Masara



YADDA AKE HADAWA

1. A hada dukkanin abubuwan da ke sama walje guda.


2. A nika su su zama gari mai laushi.


3. A karanta ko a rubuta wadannan Ayoyi KAFA 111



وَاللَّهُ يَعْصِمُكَ مِنَ النَّاسِ

فَلَمَّا أَلْقَوْا قَالَ مُوسَىٰ مَا جِئْتُمْ بِهِ السِّحْرُ ۖ إِنَّ اللَّهَ سَيُبْطِلُهُ ۖ إِنَّ اللَّهَ لَا يُصْلِحُ عَمَلَ الْمُفْسِدِينَ

111

4. Bayan haka, a kwalba garin da sabulun salo.


5. Sai a arika wanka dashi (a yi wanka da shi).



WANNAN ANGWADA SHI DAFAI NE MAGANIN

SAMMU DA SIHIR DA DUKKAN SHARRIN MUTUM DA ALJANU.

Allah shi ne mafi kariya, shi ne mafi sani.

Karanta Al-Qur’ani, azkar na safe da yamma, da addu’o’in kariya.

No comments:

ziyarci babban Shafin mu