🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Tuesday, 1 September 2026
SHAWARA AKAN HAWAN JINI
Idan kana fama da wasu matsalolin da baka gane komaye misali kamar yawan ciwon kai,ko jujjuayawr kai ko jin juwa ko jiri
Ko jikinka yanayin nauyi ga shawara
Zaka samo irin wadannan magungunan
GANYAN yadiya
GANYAN zogale
Ganyan rai dore
Sassaken baure
Sassaken cediya
Sassaken durumi
Sassaken gamji
Za'a haɗa anika arika sha da nono ko madara ko kunu ko koko sati 1-10 amma za'a iya zuwa agwada a lokacin da ake shan maganin da bayan angama amfani dashi.SHAWARA AKAN HAWAN JINI
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment