Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Wednesday, 16 September 2026

Idanunka yayi ja,koko kana ganin hazo hazo,koko irin wannan ciwon da akeyi 👁️👀 kajarraba ba kai tsaye 👇

Maganin ciwon idanuwa
Matsalar data shafi idanu insha ALLAH idan akayi acikin nasara da taimakon Ubangiji ana iya samun waraka.
_______________________________________

Akwai hanyoyin guda biyu 
Tafarko:
Za'a samo kwallin ismudi.
Za'a samo ruwan zam zan
Sai ayi masa ruqya 
Azuba a wani wuri ko arage kwallin awani waje sai ayi amfani da kwalbar maganin azuba ruwan zam zam din sai arika digawa 

Idan aka diga sai adan kwanta ayi barci 

Amma bayan anhada a bashi alal akalla awa uku -4. Sannan afara amfani dashi 
 
Ko asamo robar maganin asibiti awanke ayi amfani dashi.

Sannan za'a iya samun kusdul Hindi bahar,da man habbatusauda #kalamu_rusul ana sha baban cokali bayan cin abinci ayi na kwana 3-5-7 

Hanya ta biyu.
Ana bukatar za'a samo waɗannan abubuwan kamar haka:
 
(1)#Ismudi #Ja ko baƙin asalin mai kyan wanda aka haɗa shi da zaafaranil asfahani.

(2) Ruwan zamzam

(3) Kusdul hindil bahari

(4) Ɗariku Shifa'a

(5)Goga masu

(6) Kaninfari

Yadda za'a haɗa shine:
Za'ayi ma zamzam ɗin ruqya, bayan haka za'a samu robar karamar 100m sai ahadda ismudi,da zamzam ɗin.

Idan za'a kwanta barci sai aɗiga ɗan kaɗan a idanun.

Kusdul hindil bahari sai adebi ƙaramin cokali ɗaya a jika a ruwan swan water ta tsakiya,sai arika shan kaɗan kaɗan har ya kare.

Ɗariqu Shifa'a,da gaga masu,da kanin fari kowanne cokali daya shima za'a jika a robar swan water ta tsakiya,bayan ya jika za'a tace arika shan marfi Uku sau biyu arana ko Uku.

Insha Allah wannan yana taimakawa wajen kawar da wasu matsalolin ciwan idanu kamar yadda muka jarraba, kuma Allah yabamu nasara gaggaruma akai.

Allah yabamu dacewa.
Idan kana bukatar ƙarin bayani,ko shawara ko maganin yi amfani da wannan Link dake kasa 
👇

https://dagaabindamukajarraba.name.ng

No comments:

ziyarci babban Shafin mu