Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Wednesday, 2 September 2026

ALAMOMIN CIWON SANYI NA PID DA TRICHOMONIASIS DA KUMA MAGANI

Alamomin PID (Pelvic Inflammatory Disease)

  • Ciwon ƙasan ciki ko ƙugu
  • Zafi yayin saduwa
  • Zubar jini ba a lokacin al’ada ba
  • Fitar ruwa daga farji mai wari ko canjin launi
  • Zafi yayin yin fitsari
  • Zazzabi da kasala
  • Ciwon baya ko ƙasan kugu

Alamomin Trichomoniasis

  • Yawan zubar farin ruwa daga farji, wani lokaci rawaya/koraye kuma mai wari
  • Ƙaiƙayi ko kaikayi a farji
  • Ƙuna ko zafi yayin fitsari
  • Zafi yayin saduwa
  • Ja ko kumburin farji
  • Wasu mutanen nasu baya  nuna wasu alamomin 

⚠️ Muhimmi bayani: Cutan PID na iya zama sakamakon wasu STIs kamar chlamydia ko gonorrhea, yayin da trichomoniasis ke haifar da ita Trichomonas vaginalis. Alamomi kaɗai ba su isa a tabbatar da su ba; ana buƙatar gwajin likita kafin a tabbatar 

I

dan kana fama da wadannan cututtukan ko wadannan alamomi ga shawarar hanyar neman waraka.

Kulinjan kwano uku

Katala kwano 5

Goga masu kwano 5 

Kanunfari kofi 1-2

Girfat rabin kwano

Kinba kofi 1

________________''''''''''_"""""'''''''''''

Shammar kwano 1

Citta rabin kwano 

Naa naa kwano1

Kur Kur kwano 1½

Yansun kwano 1

Sai ahade waje ɗaya arika diban karamin cokali ana sha,ko ana dafawa aruwa ana sha da zuma In Sha Allah za'a warke YAYA ZAMU GANE ALAMOMIN WADANNAN CUTUKA?

No comments:

ziyarci babban Shafin mu