Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Friday, 28 August 2026

MAGANIN HAWAN JINI KOWANE IRI

Za'a samo wadannan magungunan kamar haka 
TURMUS COKALI 5
HABBATUSAUDA COKALI 5 
GIRFAT COKALI 5 
YANSUN COKALI 5 
KUZBARA COKALI 5 
CITTA COKALI 5 
GANYAN ZAITUN COKALI 5 

SAI AHADA WAJEN DAYA A GAURA YA SANNAN ARIKA TAFASA ƘARAMIN COKALI ANA SHA DA ZUMA HAR TSAWON KWANA 21

Za'a samu waraka da iznin Allah koda nagadone kuwa amma arika amfani da maganin anayin gwajin likita na hawan jinin

No comments:

ziyarci babban Shafin mu