🌿 DAGA ABINDA MUKA JARRABA
Sunday, 30 August 2026
Hayakin don kona bakaken Shaiɗanun aljanu da miyagu da Sihir da kammun baka
Wannan haɗin hayakine dake kona shaidanun aljannu da kore su daga gida ko jikin ɗan Adam
1----Tazargade
2-----Tafarnuwa
3----Jan muski
Kahada su karika yin turaren dasu kakara da tawakkali ga Allah da addu'a kadage zaka sha mamaki
Idan kana bukatar yakara karfi saka masa
1----ganyan magarya
2----ganyan lallai
Kujarraba zakuga ikon Allah in Sha Allah
Idan kana bukatar ƙarin bayani ko shawara akan wasu magungunan ko wasu matsalolin ga link
👇
https://algerianchemist.com.ng
👇
https://algerianchemist.com.ng
Tags
About Aljeriyan Islamic chemist Kano
ALGERIAN ISLAMIC CHEMIST shafi ne na ilimi da fadakarwa kan lafiya, ruqya, magungunan gargajiya da abubuwan da muka jarraba. Muna gabatar da bayanai ne domin ilmantarwa da wayar da kai, tare da jan hankali kan neman shawarar kwararren ma'aikacin lafiya idan ya dace.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)

No comments:
Post a Comment