Full-Width Version (true/false)

Breaking

📱 BIBI MU A SOCIAL MEDIA

Ku biyo mu a shafukanmu na sada zumunta. Danna maballin da kake so.

⚠️ Gargaɗin Lafiya: Bayanan wannan shafi na ilimi da fadakarwa ne. Bayanin magungunan gargajiya ko abubuwan da aka jarraba bai kamata a ɗauke shi a matsayin maye gurbin binciken ƙwararren ma'aikacin lafiya ba.

Monday, 15 September 2025

Maganin rage ƙiba Islamic medicine treatment

MAGANIN RAGE KIBA GUSAR KITSE KO TOSHEWAR HANYOYIN JINI.
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

(1) Garin Tafarnuwa 25  grams 
(2) Garin Kaulanjan 25 grams 
(3) Habbatussauda 25 grams 
(4) Garin Citta 25 grams 
(5) Zuma 1 litter 

Za'a sha cokalin cin abinci sau 3 a yini.

No comments:

ziyarci babban Shafin mu